Northern_hibiscuss's Instagram Audience Analytics and Demographics
@northern_hibiscuss
Nigeria
Business Category
Get Our Influencer Rate Card Today!
A brand new way for you to compare the rates of influencers across the world.
Learn MorePROFILE OVERVIEW OF NORTHERN_HIBISCUSS
49.9% of northern_hibiscuss's followers are female and 50.1% are male. Average engagement rate on the posts is around 0.24%. The average number of likes per post is 1134 and the average number of comments is 161.
Northern_hibiscuss loves posting about Nature, Events.
Check northern_hibiscuss's audience demography. This analytics report shows northern_hibiscuss's audience demographic percentage for key statistic like number of followers, average engagement rate, topic of interests, top-5 countries, core gender and so forth.
Followers
Posts
GENDER OF ENGAGERS FOR NORTHERN_HIBISCUSS
AUDIENCE INTERESTS OF NORTHERN_HIBISCUSS
- Entertainment 83.43 %
- Art & Design 70.88 %
- Beauty & Fashion 53.58 %
- Children & Family 50.38 %
- Business & Careers 48.96 %
- Music 45.53 %
- Movies and TV 40.32 %
- Clothes, Shoes, Handbags & Accessories 31.65 %
- Luxury Goods 29.47 %
- Restaurants, Food & Grocery 29.44 %
- Books and Literature 29.19 %
MENTIONED HASHTAGS OF NORTHERN_HIBISCUSS
- 3
- nhads 3
- nhthecitizens 2
- brandinfluencer 1
- brandambassador 1
RECENT POSTS
Yan aji our new home @tajbankltd Abu namu maganin a kwabe mu. Mun kasa mun tsare @tajbankltd bankin mu ne dan sun kira mu kuma mun ansa Dole kowa ya turo da account na dan sa masa wani abu saboda a sa albarka #brandinfluencer #brandambassador #noninterestbanking #tajbank Yau se gani ga @saratudaso
Ahhhhh I don’t know wooo.
Over the weekend in Kaduna. Habiba Mamman Lagos and Bashir Bello’s wedding #hb23 Chan Na hango Gov Dauda Lawal Dare of Zamfara Ali jita na wake shi Ga kuma Deputy Governor Kaduna State HE Hadiza Balarabe, First Lady HE Mrs Uba Sani and Hon Umma Aboki also spotted. Entertainment contributor @fashionseriesng
Ban da Alert, na san kowa cewa zeyi alert!!!
In dai se dai na ce inna lillahi wa inna illahir rajiun kawai.
Inji Hausawa suka ce ya fi kwan dadi. Kai lokacin kana yaro, abu kadan mama ta faske ka. An zare ma ido. Kar ka yi kaza da kaza. No room for any tabara. But ka haifa ko kin haifi yaro Na musu jika Ai ta ji da shi fiye da kai Har wata shagwaba yake yi ana biye masa. Ka daki yaro ma kakarsa take jin haushi. Can you relate?
From the Wedding Fatiha of 14th Emir of Kano Sanusi Lamido’s daughter Fulani Siddika SLS and Othman Sani El-Kudan in Zaria Sarkin Zazzau Hrh Amb Ahmed Nuhu Bamalli ne Waliyin Amarya. Entertainment contributor @fashionseriesng
Justisè Ibironke Harrison ta wata High Court a Lagos ta yanke hukuncin kisa ta by hangin ga wani ASP Drambi Vandi, bisa laifin kashe wata pregnant lawyer, Mrs. Omobolanle Raheem da ke zaune s Lagos. Lagos state government ce ta yi prosecuting Vandi a gaban court bisa zargin harbe wata 41 years old pregnant lawyer lahira a wani checkpoint da ke Ajah bridge on 25 December, 2022. Incident din ya yi sparking outrage a social media, inda ake ta clamouring a yi suspending policeman din. Tun da fari dai ana tuhumar Vandi da laifin kisan kai, amma kotu ta same shi guilty da manslaughter dye to lack of intention a ɓangaren sa. A yayin shari’ar, prosecution din ya kira 11 witnesses da suka hada 8 policemen, inda su ka nuna shaidu 27 yayin da wanda aka yankewa laifin ya bayar da shaida daya tilo ya kare shi. Sai dai wanda ake tuhumar ya musanta tuhumar da ake masa na kisan kai wanda ya sabawa section na 223 of the Criminal Law of Lagos, 2015. Da ta ke yanke hukunci a Tafa Balewa square da ke Legas a yau Litinin, alƙaliyar ta samu dan sandan da laifin kisan kai. Ta kara da cewa masu gabatar da kara sun tabbatar da isassun oral and written evidences wadanda ke danganta wanda ake tuhuma da laifin. #nhthecitizens
Pensioners a Katsina state sun roki state government da ta yi musu ƙari a kan monthly pension din su kamar yadda ake yi a wasu states din. Abdulrahman Ashura, Secretary na National Union of Pensioners ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da journalists a Katsina a yau Monday. Ya ce kiran is in line with section 173(3) da 210(3) na1999 constitution, wanda ya nuna cewa za a rika reviewing pension na retired officer a every five years ko kuma lokacin da akai reviewing wages na workers. “An yi rabon palliative ga workers unions a fadin 34 Local Government areas na jihar kuma ba a hada da pensioners ba. "Wani muhimmin korafin shine batun biyan ma’aikatan kananan hukumomi arrears na pension for a period of May 2012 zuwa April 2014,” in ji shi. Ya ce a 2016 an yi settling arrears na gratuities, yayin da ba a biya bashin kudaden monthly pension ba. #nhthecitizens
Like ana abusing kalmar cousin Makota ne ku na shekara 20, an tambaye ku menene hadinku kun ce cousin. Aa kawa ce ko aboki tun yarinta ana ce muku ya ku ke sai ku ce cousin Wasu ma kun hada jini can can down the line Takamaimai baka san ya ku ka hadu ba sai ku ce cousin. Kuna haka? Why?
I am a radiotherapist and a cancer awareness advocate. I am volunteering to screen women for breast cancer at Cedarcrest hospital, Abuja for this month of October. Maatan arewa mu fito muyi breast cancer screening, ganin cutar cancer dawuri shine yake sa a iya maganinta ta warke. Duk garin da kike you can contact me on @radiotherapist_ng for directions on where to go for screening.
Inna lillahi wa inna illahir rajiun
Avg Comments