Bbchausa's Instagram Audience Analytics and Demographics
@bbchausa
Nigeria
Business Category
Get Our Influencer Rate Card Today!
A brand new way for you to compare the rates of influencers across the world.
Learn MorePROFILE OVERVIEW OF BBCHAUSA
16.0% of bbchausa's followers are female and 84.0% are male. Average engagement rate on the posts is around 0.14%. The average number of likes per post is 3337 and the average number of comments is 37.
Bbchausa loves posting about Entertainment and Music, News.
Check bbchausa's audience demography. This analytics report shows bbchausa's audience demographic percentage for key statistic like number of followers, average engagement rate, topic of interests, top-5 countries, core gender and so forth.
Followers
Posts
GENDER OF ENGAGERS FOR BBCHAUSA
AUDIENCE INTERESTS OF BBCHAUSA
- Entertainment 73.05 %
- Art & Design 61.64 %
- Music 54.00 %
- Movies and TV 50.71 %
- Children & Family 43.39 %
- Business & Careers 42.95 %
- Beauty & Fashion 40.26 %
- Luxury Goods 31.97 %
- Sports 30.73 %
- Clothes, Shoes, Handbags & Accessories 29.63 %
- Books and Literature 29.32 %
RECENT POSTS
...Daga Bakin Mai Ita tare da Aisha Muhammad
A ƙarasa mana wannan karin maganar...
Kun taɓa ganin garin da ba a yunwa? A ko wace rana sama da mutum 100,000 ne ke samun nau'in abinci daban-daban kyauta a wurin bauta na Golden Temple da ke garin Amritsar a Arewacin Indiya.
A ranar Talata Cristiano Ronaldo ya buga wa Portugal wasa na 200, inda Guinness World Records ya ba shi shaidar kafa tarihin. Zuwa yaushe kuke ganin Ronaldo zai yi ritaya daga taka wa Portugal leda?
Kun san yankunan da sabbin hafsoshin tsaron Najeriya suka fito?
Shahararren ɗan kwallon Chelsea, Ngolo Kante shi ma ya bi sahun Ronaldo da Benzema wajen komawa Saudiyya don buga kwallo. A yanzu dai ya saka hannu kan yarjejeniyar shekara uku wadda ta kai ta fam miliyan 86 da kungiyar ta Al-Ittihad.
A ƙarasa mana wannan karin maganar...
Saƙon wata mai fama da lalurar sikila ga al'umma
Aikin kula da 'yan gudun hijira ba na gwamnati ba ne ita kaɗai - Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Najeriya
Wani binciken BBC ya bankaɗo masu cin zarafin birrai don wallafawa a YouTube saboda nishaɗi.
Bayani kan wasu manyan haɗuran jiragen ruwa da aka samu a wasu jihohin Najeriya
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya maƙala wa sabon Babban Sufeton 'Yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, lambar ƙarin girma. 📸 - Fadar Gwamnatin Najeriya
Avg Comments